Artwork

محتوای ارائه شده توسط France Médias Monde and RFI Hausa. تمام محتوای پادکست شامل قسمت‌ها، گرافیک‌ها و توضیحات پادکست مستقیماً توسط France Médias Monde and RFI Hausa یا شریک پلتفرم پادکست آن‌ها آپلود و ارائه می‌شوند. اگر فکر می‌کنید شخصی بدون اجازه شما از اثر دارای حق نسخه‌برداری شما استفاده می‌کند، می‌توانید روندی که در اینجا شرح داده شده است را دنبال کنید.https://fa.player.fm/legal
Player FM - برنامه پادکست
با برنامه Player FM !

Sauye-sauyen da aka samu a sabuwar gasar zakarun nahiyar Turai

9:57
 
اشتراک گذاری
 
Manage episode 437614148 series 1018526
محتوای ارائه شده توسط France Médias Monde and RFI Hausa. تمام محتوای پادکست شامل قسمت‌ها، گرافیک‌ها و توضیحات پادکست مستقیماً توسط France Médias Monde and RFI Hausa یا شریک پلتفرم پادکست آن‌ها آپلود و ارائه می‌شوند. اگر فکر می‌کنید شخصی بدون اجازه شما از اثر دارای حق نسخه‌برداری شما استفاده می‌کند، می‌توانید روندی که در اینجا شرح داده شده است را دنبال کنید.https://fa.player.fm/legal

Shirin a wannan makon zayyi duba ne kan sauye-sauyen da a Ka samu a gasar cin kofin zakarun turai.

A makon da ya gabata ne dai hukumar kula wasannin kwallon kafar Turai UEFA ta gudanar da hadin yadda wasanin rukuni na gasar zakarun Turai karo na 70 zai gudana, ganin cewa a wannan karon an samu sauye-saye da dama a gasar.

Kadan daga cikin sauye-sauyen da aka samu sun hada da kara yawan kungiyoyin da ke fafatawa a wannan gasa daga 32 zuwa 36.

Har illa yau, a wannan sabon tsarin hukumar ta sauya tsarin rukuni da a baya ake amfani da shi, in da a yanzu tazo da tsarin da ke kama da na lik-lik, inda kungiyoyi za su buga wasanni takwas maimakon 6 a matakin farko Kuma dukkanin kungiyoyin zasu kasance a teburi daya, sannan kungiyoyi 8 da suka fi yawan maki ne zasu wuce mataki na 16, wadanda suka kare daga mataki na 9 zuwa na 24 zasu sake neman gurbin ci gaba da zama a gasar sai Kuma daga 25 zuwa na 36 zasu koma gida ma’ana an yi waje rod da su.

  continue reading

24 قسمت

Artwork
iconاشتراک گذاری
 
כל הפרקים

×
 
Loading …

به Player FM خوش آمدید!

Player FM در سراسر وب را برای یافتن پادکست های با کیفیت اسکن می کند تا همین الان لذت ببرید. این بهترین برنامه ی پادکست است که در اندروید، آیفون و وب کار می کند. ثبت نام کنید تا اشتراک های شما در بین دستگاه های مختلف همگام سازی شود.

راهنمای مرجع سریع