Player FM - Internet Radio Done Right
Checked 12h ago
اضافه شده در three سال پیش
محتوای ارائه شده توسط Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim, Muslim Muhammad Yusuf, and Ummu Salmah Ibrahim. تمام محتوای پادکست شامل قسمتها، گرافیکها و توضیحات پادکست مستقیماً توسط Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim, Muslim Muhammad Yusuf, and Ummu Salmah Ibrahim یا شریک پلتفرم پادکست آنها آپلود و ارائه میشوند. اگر فکر میکنید شخصی بدون اجازه شما از اثر دارای حق نسخهبرداری شما استفاده میکند، میتوانید روندی که در اینجا شرح داده شده است را دنبال کنید.https://fa.player.fm/legal
Player FM - برنامه پادکست
با برنامه Player FM !
با برنامه Player FM !
Najeriya a Yau
علامت گذاری همه پخش شده(نشده) ...
Manage series 3311743
محتوای ارائه شده توسط Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim, Muslim Muhammad Yusuf, and Ummu Salmah Ibrahim. تمام محتوای پادکست شامل قسمتها، گرافیکها و توضیحات پادکست مستقیماً توسط Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim, Muslim Muhammad Yusuf, and Ummu Salmah Ibrahim یا شریک پلتفرم پادکست آنها آپلود و ارائه میشوند. اگر فکر میکنید شخصی بدون اجازه شما از اثر دارای حق نسخهبرداری شما استفاده میکند، میتوانید روندی که در اینجا شرح داده شده است را دنبال کنید.https://fa.player.fm/legal
Shiri ne na minti 15 dake duba na tsanaki, da nazari mai gamsarwa, tare da tsokaci mai amfanarwa, a kan batutuwan da ke ɗaukar hankali a lamuran yau da kullum.
716 قسمت
علامت گذاری همه پخش شده(نشده) ...
Manage series 3311743
محتوای ارائه شده توسط Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim, Muslim Muhammad Yusuf, and Ummu Salmah Ibrahim. تمام محتوای پادکست شامل قسمتها، گرافیکها و توضیحات پادکست مستقیماً توسط Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim, Muslim Muhammad Yusuf, and Ummu Salmah Ibrahim یا شریک پلتفرم پادکست آنها آپلود و ارائه میشوند. اگر فکر میکنید شخصی بدون اجازه شما از اثر دارای حق نسخهبرداری شما استفاده میکند، میتوانید روندی که در اینجا شرح داده شده است را دنبال کنید.https://fa.player.fm/legal
Shiri ne na minti 15 dake duba na tsanaki, da nazari mai gamsarwa, tare da tsokaci mai amfanarwa, a kan batutuwan da ke ɗaukar hankali a lamuran yau da kullum.
716 قسمت
모든 에피소드
×Send us a text Ƙiyasi ya nuna cewa an yi asarar miliyoyin Naira bayan da shaguna makare da kayayyaki da motocin hawa da na haya suka ƙone ƙurmus, uwa uba kuma rayuka aƙalla 80 suka salwanta sakamakon fashewar tankar mai a Marabar Dikko da ke kusa Suleja a Jihar Neja. Wannan dai ba shi ne karo na farko ba da faɗuwar tanka ta haddasa asarar dukiya da rayukan mutane masu yawa. Ko me ya sa ya sa har yanzu ’yan Najeriya ba su shiga taitayin su ba da zuwa diban man fetur idan tanka ta fadi? Wannan ne batun da shirin Najeriya a Yau na wannan lokacin zai tattauna a kai.…
Send us a text A kwanakin baya farashin tumatir yayi tashin gwauron zabo a kasuwani, bayan watanni kadan kuma albasa ta tsefe kai. Ana cikin jimamin tashin farashin albasar ne sai ga na itta ya zabura. Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan abubuwan da suka sa farashin citta ya yi tashin gwauron zabo a kasuwanni.…
Send us a text Rashin tsaro na ci gaba da addabar ’yan Najeriya a matakai daban-daban, a sassan kasar nan daban-daban. Yayin da a wasu yankuna ake fuskantar hare-haren ‘yan ta’adda da masu tayar da kayar baya, a Abuja ana fama ne da masu kwacen motoci, da ’yan damfara, da sauran su. Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi duba ne a kan wuraren da suka zama ihun-ka-banza a birnin na Abuja da yadda za a kauce wa fadawa tarkon bata-gari…
Send us a text Saye ko sayar da guraben aiki wani abu ne da yake karuwa kuma yake barazana ga ci-gaban al’umma a Najeriya. Akan yi zargin cewa mutane suna bin wasu hanyoyin da ba su dace ba kafin a ba su aiki a gwamnati. Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan wadannan hanyoyi da illar da suke haifar wa al’umma da kuma dabarun kawo karshensu.…
Send us a text Bayanai na kara bayyana game da wani hari da Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta kai a kan wasu kauyuka biyu na Karamar Hukumar Maradun ta Jihar Zamfara, wanda ya yi sanadin mutuwar farar hula akalla 15. Wadanda suka shaida faruwar lamarin dai sun ce sojojin sun kai hari da jirgi mai saukar ungulu ne a kauyukan biyu wadanda ’yan bindiga suka kaiwa hari . Wannan na zuwa ne makonni kusan uku bayan da Rundunar Sojin Kasa ta Najeriya ta kai wani harin irin wannan a Karamar Hukumar Silame dake jihar Sakkwato wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane da dama. Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi duba ne kan abin da ya biyo bayan harin.…
Send us a text A wannan zamani, ’yan Najeriya da dama ba sa samun wadataccen abinci a yini. Magidanta da dama, musamman, sun tsallake sun bar iyalansu sun shiga bariki don neman na sanyawa a bakin salati. Mene ne dalilin hakan, kuma yaya za a yi a kauce wa fadawa cikin irin wannan yanayi? Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan halin da galibin ’yan Najeriya suka tsinci kansu a ciki na rashin samun abinci yadda ya kamata…
Send us a text Malamai na dauri sun karantar da cewa idan mutum ya bar karatu na kwana daya, karatun zai bar shi tsawon mako guda; idan ya bar karatu mako guda, karatun zai bar shi wata guda. Sai dai a yau, a duk lokacin da aka ce an koma makaranta bayan hutu, a kan samu rashin komawar dalibai a ranar da aka koma – a wasu lokutan ma, har da malamai. Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari tare da bayar da shawarwari ne a kan amfanin komawar dalibai makaranta a ranar da aka bude ta.…
Send us a text A duk lokacin da aka ce an biya albashi, yanayi kan sauya ga masu karba har da masu sana’oi a kasuwanni da kananan shaguna a unguwanni. Sai dai watan Janairun ko wace shekara kan zo da kalubale kasancewar an biya masu aikin albashi da wuri a cikin watan Disamba, sun kuma karar da shi a kan bukukuwan da watan kanzo dasu. Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan yadda masu aikin albashi za su kauce wa shiga halin ni-’ya-su kafin biyan albashin watan Janairu…
Send us a text Ga mai son yin nazari a kan makomar bangaren ilimi a Najeriya a 2025, tanade-tanaden Kasasfin Kudi na bana ka iya zama manuniya. A kasafin kudin Gwamnatin Tarayya na 2025 dai, an ware wa bangaren ilimi sama da naira tiriliyon uku. Wannan ne kuma karo na farko da bangaren ya samu irin wannan gata. Sai dai da alamu hakan bai yi wa malaman makaranta da masu ruwa da tsaki dadi ba. Shirin Najeriya A Yau zai yi nazari ne a kan alkiblar da bangaren ya fuskanta a shekarar 2025…
Send us a text A cikin ‘yan shekarun nan, matsalar tsaro ta kasance babbar kalubale a Arewacin Najeriya. Musamman a jihohin Kaduna, Zamfara, Katsina da kuma jihar Sakkwato. Daga matsalar ‘yan fashi zuwa ta’addanci, yankin ya fuskanci barazanar tsaro daban daban. Duk da irin wadannan kalubale, mutanen wadannan yankuna sun nemo wasu hanyoyi daban-daban na jure irin wadannan matsaloli. Taimakon ‘yan sa kai a wasu al’ummomi ya taka muhimmiyar rawa, inda kungiyoyin sa-kai da kuma tsare-tsaren gwamnati suka yi tasiri a wasu wurare. Shirin Najeriya A Yau zai yi Nazari ne kan wannan batu.…
Send us a text Zabukan Kananan hukumomi na cikin al’amuran da suka dauki hankali a fagen siyasar Najeriya a shekarar 2024. Duk da an gudanar da zabukan cike gurbi a wasu daga cikin jihohin Najeriya, zabukan kananan hukumomi na cikin batutuwan da ’yan Najeriya suka fi zantawa a kai, mai yiwuwa saboda ganin da ake yi cewa wadannan zabukan sun fi shafar alumma kai tsaye. Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi waiwaye a kan kurar da wasu daga cikin zabubbukan kananan hukumomi suka tayar a 2024…
Send us a text Tun bayan rantsar da Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu a watan Mayun bara ne dai ’yan Najeriya suke ta kokawa da matsin tattalin arziki sakamakon wasu tsare-tsare da manufofi da Gwamnatin Tarayya ta bijiro da su. Wadannan manufofi sun hada da janye tallafin man fetur da kyale kasuwa ta yi halinta a kan darajar Naira da janye tallafin wutar lantarki da sauran su. Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci za iyi tsokaci ne a kan jimirin da ’yan Najeriya suka yi a shekarar.…
Send us a text A baya bayan nan ana cigaba da samun hare hare da sojoji ke kaiwa kan fararen hula kamar yadda wasu suka bayyana. Ko A shekarar da ta gabata, rundunar sojin kasar nan ta kai wani hari garin Tudun biri dake karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna inda harin yayi sanadiyyar mutuwar gomman mutane. Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zaiyi duba ne kan harin da rundunar sojin kasar nan ta kai a jihar Sakkwato…
Send us a text Ranar 26 ga watan disambar duk shekara ne ake rabon kyaututtuka a cigaba da gudanar da bukuwan kirsimeti wanda ake ma wannan rana da boxing day. Alumma da dama da sunji boxing day abun dake fara zuwa musu a rai shine wasan dambe da ake yi a wasu kasashe da ake kira da boxing. Shirin Najeriya A Yau zai yi duba ne kan wannan rana na Boxing Day don warware zare da abawa.…
Send us a text Lokacin bukukuwa lokaci ne da ake samun karuwar zirga-zirga da hada-hadar jama’a. Wannan ne ya sa hukumomin da nauyin samar da tsaro ya rataya a wuyansu suke kara kaimi wajen ganin sun tabbatar da doka da oda. Sai dai wasu ’yan Najeriya sukan yi zargin cewa ’yan sanda kan yi amfani da wannan dama don kamen mutane babu gaira babu dalili. Shirin Najeriya A Yau na wannan lokacin zai yi duba ne kan sahihancin wannan zargi.…
به Player FM خوش آمدید!
Player FM در سراسر وب را برای یافتن پادکست های با کیفیت اسکن می کند تا همین الان لذت ببرید. این بهترین برنامه ی پادکست است که در اندروید، آیفون و وب کار می کند. ثبت نام کنید تا اشتراک های شما در بین دستگاه های مختلف همگام سازی شود.